TapSwap sun fitarda doguwar sanarwa yanzu-Yanzu. Mafi muhimmanchi achikin sanarwar shine cewa zasuyi launching a Q3 (July – September) da muka shiga yau, sannan kuma launching din zai kasance akan tier one exchanges (manyan kasuwannin crypto).
Sannan sun daga launching na share to token (wani abu mai kamada voucher da akayi a Notcoin) wanda shine da za’a fara yau.
A sanarwar suka rufe da cewa a kusa-kusan nan zasu sanar da irin tsarin da sukeyi, da kuma partners dinsu, da kuma shi kansa tsarin mining (drop) din kansa, maybe suna nufin conversion rate dinsu da sauransu.